Rikicin Tigray: Dakarun Habasha sun kutsa cikin yankin

An wallafa

Fiye da mutum 40,000 sun tsere daga Habasha tun da rikicin ya fara.

Ranar Alhamis dakarun Habasha sun tsare kan iyakar yankin da Sudan inda suka hana masu tserewa daga rikicin shiga kasar domin samun mafaka, kamar yadda wasu 'yan gudun hijira ke cewa.