Bayanan hoto, An gudanar da Sallar Juma'a a masallatai daban-daban a birnin Legas da ke Kudancin Najeriya.
An wallafa
Bayanan hoto, An shafe sama da watanni hudu ba a gudanar da Sallar Juma'a a jihar ba sakamakon yunƙurin gwamnati na daƙile annobar korona ta hanyar hana taron jama'a.
Bayanan hoto, Jihar Legas ce dai a kan gaba a yawan masu korona a Najeriya inda kusan mutum 15,627 suka kamu da cutar a jihar.