Hotunan yadda annobar coronavirus ta sauya rayuwa a Birtaniya

An wallafa

Firai ministan Birtaniya Boris Johnson ya bayyana cewa a shirye gwamnatin kasar take ta kara sanya matakai masu tsauri domin dakile yaduwar annobar coronavirus idan mutanen kasar ba su bi shawarar da aka basu ba ta bayar da tazara tsakaninsu.

All photographs subject to copyright.