Wasa kwakwalwa kan alakar kasuwancin Afirka da Birtaniya

An wallafa

Bayan ficewar Birtaniya daga Tarayyar Turai, kasar na son karfafa harkar kasuwancinta da Afirka.

Amma wane irin kasuwanci dama kasar ke yi da kasashen Afirkar? Kuma shin Birtaniya ce inda kasashen Afirka suka fi fitar da kayayyakinsu fiye da sauran kasashen Tarayyar Turai?

Ku wasa kwakwalwarku da wannan kacici-kacicin, ta hanyar hada kayayyakin da kowace kasar Afirka a jerin nan ke kai wa Birtaniya.