Wasa kwakwalwa kan alakar kasuwancin Afirka da Birtaniya

Birtaniya

Asalin hoton, Getty Images

An wallafa

Bayan ficewar Birtaniya daga Tarayyar Turai, kasar na son karfafa harkar kasuwancinta da Afirka.

Amma wane irin kasuwanci dama kasar ke yi da kasashen Afirkar? Kuma shin Birtaniya ce inda kasashen Afirka suka fi fitar da kayayyakinsu fiye da sauran kasashen Tarayyar Turai?

Ku wasa kwakwalwarku da wannan kacici-kacicin, ta hanyar hada kayayyakin da kowace kasar Afirka a jerin nan ke kai wa Birtaniya.

Bayan ficewar Birtaniya daga Tarayyar Turai, Birtaniya na son bunkasa harkokin kasuwancinta tare da Afirka. To amma wadanne kasuwanci ya zuwa yanzu suka yi? Sannan kuma Birtaniya na da girman da kasashen Afirka za su iya shigar da kayansu a maimakon Tarayyar Turai?
Ka wasa kwakwalwarka a wannan gwajin, ka hada wadannan manyan kasashen Afirkar da irin abubuwan da za su iya fitarwa zuwa Birtaniya.
Domin hadawa, ka danna abubuwan da kasa ke da shi, sannan ka danna abin da Birtaniya ke bukata daga kasar.
  • Zababbun ma'adinai
    • Ba daidai ba ne
    • Daidai ne
    • Ba daidai ba ne
  • Gurbataccen mai
    • Daidai ne
    • Ba daidai ba ne
    • Ba daidai ba ne
  • Ababen hawa
    • Ba daidai ba ne
    • Daidai ne
    • Ba daidai ba ne
  • Jiragen ruwa
    • Ba daidai ba ne
    • Daidai ne
    • Ba daidai ba ne
  • Ganyen shayi
    • Ba daidai ba ne
    • Daidai ne
    • Ba daidai ba ne
  • Litattafan da aka buga
    • Ba daidai ba ne
    • Ba daidai ba ne
    • Daidai ne
  • Tufafi
    • Daidai ne
    • Ba daidai ba ne
    • Ba daidai ba ne
  • Afirka ta Kudu (Zababbun ma'adinai)
    Babban abin da aka fi shigarwa Birtaniya shi ne zababbun ma'adinai mai Dala biliyan biyu da ake shigarwa a duk shekara.Wannan ya hada da kusan kaso 60% na jumullar zababbun ma'adinai da ake fitar da su zuwa Tarayyar Turai ciki har da Birtaniya.
  • Najeriya (Gurbataccen mai)
    Babban abin da aka fi shigarwa Birtaniya shi ne gurbataccen mai mai Dala biliyan 2.2 da ake shigarwa a duk shekara.Wannan ya hada da kusan kaso 9% na jumullar gurbataccen mai da ake fitar da su zuwa Tarayyar Turai ciki har da Birtaniya.
  • Moroko (Ababen hawa)
    Babban abin da aka fi shigarwa Birtaniya shi ne ababen hawa mai Dala miliyan 200 da ake shigarwa a duk shekara.Wannan ya hada da kusan kaso 6% na jumullar ababen hawa da ake fitar da su zuwa Tarayyar Turai ciki har da Birtaniya.
  • Namibiya (Jiragen ruwa)
    Babban abin da aka fi shigarwa Birtaniya shi ne jiragen ruwa mai Dala miliyan 410 da ake shigarwa a duk shekara.Wannan ya hada da kusan kaso 99% na jumullar jiragen ruwa da ake fitar da su zuwa Tarayyar Turai ciki har da Birtaniya.
  • Kenya (Ganyen shayi)
    Babban abin da aka fi shigarwa Birtaniya shi ne ganyen shayi mai Dala miliyan 150 da ake shigarwa a duk shekara.Wannan ya hada da kusan kaso 50% na jumullar ganyen shayi da ake fitar da su zuwa Tarayyar Turai ciki har da Birtaniya.
  • Zambiya (Litattafan da aka buga)
    Babban abin da aka fi shigarwa Birtaniya shi ne litattafan da aka buga mai Dala miliyan 180 da ake shigarwa a duk shekara.Wannan ya hada da kusan kaso 100% na jumullar litattafan da aka buga da ake fitar da su zuwa Tarayyar Turai ciki har da Birtaniya.
  • Mauritius (Tufafi)
    Babban abin da aka fi shigarwa Birtaniya shi ne tufafi mai Dala miliyan 90 da ake shigarwa a duk shekara.Wannan ya hada da kusan kaso 47% na jumullar tufafi da ake fitar da su zuwa Tarayyar Turai ciki har da Birtaniya.
Hanyoyin samun bayanai
  • Zababbun ma'adinai sun hadar da : A Afirka ta Kudu akwai; duwatsu masu daraja da karafa masu daraja da kayan kawa, da tsabar kudi
  • Gurbataccen mai sun hadar da : A Najeriya akwai mai da albarkatunsa
  • Ababen hawa sun hadar da : Akwai ababen hawa da kayan gyaransu a Moroko
  • Jiragen ruwa sun hadar da : Akwai jiragen ruwa da kwale-kwale a Namibiya
  • Ganyen shayi sun hadar da : Akwai Gahawa da ganyen shayi da dangoginsa a Kenya
  • Litattafan da aka buga sun hadar da : Akwai Litattafan da aka buga da jaridu da hotuna da dai makamantansu da masana'antar dab'i a Zambiya
  • Tufafi sun hadar da : Akwai dinkakku da ma tufafin da ba a dinka ba a Mauritius
*Majiya: UN Comtrade Database (2018)