Hotunan yadda zaizayar kasa ta cinye unguwar Gayawa a Kano

Zaizayar kasa ta janyo gida ya rushe
Bayanan hoto, Wani gida da ya rushe saboda zaizayar kasa a unguwar Gayawa da ke jihar Kano
An wallafa
Yadda zaizayar kasa ta lalata hanyar shiga gidaje a Unguwar Gayawa
Bayanan hoto, Zaizayar kasa ta lalata hanyar shiga gidaje
Mutane na wucewa ta hanyar hanyar da zaizayar kasa ta lalata
Bayanan hoto, Mutane na wucewa ta hanyar hanyar da zaizayar kasa ta lalata
Unguwar Gayawa ta zama tudu da kwari saboda zaizayar kasa
Bayanan hoto, Unguwar Gayawa ta zama tudu da kwari saboda zaizayar kasa
Zezayar kasa ta janyo mutane na zubar da shara a ko ina
Bayanan hoto, Ana zubar da shara a wuraren da kasa ta zaizaye
Ruwan wanka da sauran ruwan datti ya samu wajen zama a inda kasa ta zaizaye
Bayanan hoto, Ruwan wanka da sauran ruwan datti ya samu wajen zama a inda kasa ta zaizaye