Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kacici-kacicin Ranar Kirsimeti na 2019
An wallafa
Ga wani kacici-kacici da BBC Hausa ta shirya albarkacin Ranar Kirsimeti, don gwada ku kan wasu abubuwa da suka shafi addinin Kirista.
Wannan kacici-kacici an gina shi ne kan fahimtar Addinin Kirista, kuma mun tuntubi wani babban malamin addinin kirista da ke jihar Kano, Reverand Mati Dangora don tantance tambayoyin da amsoshinsu.
Ku shiga ciki don gwada kwazonku.