Hotunan yadda aka yi bikin sallah a kasashen duniya

A small child stands amid a crowd of Muslims knelt in prayer during Eid al-Adha in Manila

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wani yaro a tsaye yayin da ake sallar idi a wani masallaci da ke birnin Manila na kasar Philippines
An wallafa
A girl has an intricate Henna tattoo applied to her entire forearm ahead of the festival in India-administered Kashmir

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Wata yarinya lokacin da ake yi mata lalle a yankin Kashmir da ke karkashin ikon kasar Indiya
A Filipina Muslim dressed in yellow and black checks her phone before the prayer

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wata mata tana duba wayarta gabanin fara sallar idi a wani masallaci da ke birnin Manila na kasar Philippines
A young boy wearing a combination of a Spider-Man costume and traditional headwear looks at penned sheep during Eid al-Adha

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Wani yaro yayin da yake kallon dabbobin da za a yi layya da su a birnin Beijing na kasar China
A row of women robed in white close their eyes during a service in Banda Aceh

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Wadansu mata yayin da ake sallar idi a birnin Bandeh Aceh na kasar Indonesiya
A child in yellow traditional wear stares at the camera, while dozens of out-of-focus figures in bright colours are arrayed behind him

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Wata yarinya yayin da ake jiran isowar liman a wani masallacin idi a birnin Jakarta na kasar Indonesiya