Daga Bakin Mai Ita tare da Asabe Madaki
An wallafa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 134, mun tattauna da Asabe Madaki, tauraruwa a masana'antar Nollywood da Kannywood









