Daga Bakin Mai Ita tare da Hauwa Waraka
An wallafa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo maku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 107, mun tattauna da fitacciyar tauraruwar Kannywood Hauwa Waraka, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Labarai masu alaka:








