Raflin da za su busa Premier League mako na biyu

Anthony Taylor.

Asalin hoton, Getty Images

An wallafa
Lokacin karatu: Minti 2

Za a ci gaba da wasannin mako na biyu a gasar Premier League tun daga ranar Asabar zuwa Lahadi, inda za a yi karawa 10.

Tuni hukumar shirya babbar gasar tamaula ta Ingila ta bayyana raflin da za su busa wasannin.

Jerin alkalan da za su buga Premier League mako na biyu

Ranar Asabar 24 ga watan Agusta

  • Brighton da Manchester United a American Express

Alkanin wasa: Craig Pawson.

Mataimaka: Marc Perry, Nick Hopton.

Mai jiran ko-ta-kwana: Bobby Madley.

VAR: Chris Kavanagh.

Tsallake Whatsapp
Tasharmu ta WhatsApp

Yanzu za ku iya samun labaran BBC Hausa kai-tsaye a wayoyinku.

Latsa nan domin shiga

Karshen Whatsapp

Mataimakin mai kula da VAR: Sian Massey-Ellis.

  • Crystal Palace da West Ham United a Selhurst Park

Alkalin wasa: Rob Jones.

Mataimaka: Ian Hussin, Neil Davies.

Mai jiran ko-ta-kwana: Andy Davies.

VAR: Paul Tierney.

Mataimakin mai kula da VAR: Wade Smith.

  • Fulham da Leicester City a Craven Cottage

Alkalin wasa: Darren Bond.

Mataimaka: Darren Cann, James Mainwaring.

Mai jiran ko-ta-kwana: Leigh Doughty.

VAR: Jarred Gillett.

Mataimakin mai kula da VAR: Derek Eaton.

  • Manchester City da Ipswich a Etihad Stadium

Alkalin wasa: Michael Salisbury.

Mataimaka: Richard West, Akil Howson.

Mai jiran ko-ta-kwanal: Sam Allison.

VAR: David Coote.

Mataimakin mai kula da VAR: Nick Greenhalgh.

  • Southampton da Nottingham Forest a St. Mary

Alkalin wasa: Sam Barrott.

Mataimaka: Tim Wood, Simon Long.

Mai jiran ko-ta-kwana: John Busby.

VAR: Graham Scott.

Mataimakin mai kula da VAR: Adrian Holmes.

  • Tottenham da Everton a Tottenham Hotspur Stadium

Alkalin wasa: Anthony Taylor.

Mataimaka: Gary Beswick, Adam Nunn.

Mai jiran ko-ta-kwana: Tom Nield.

VAR: Andy Madley.

Mataimakin mai kula da VAR: Harry Lennard.

  • Aston Villa da Arsenal

Alkalin wasa: Michael Oliver.

Mataimaka: Stuart Burt, Dan Cook.

Mai jiran ko-ta-kwana: Darren England.

VAR: Peter Bankes.

Mataimakin mai kula da VAR: Eddie Smart.

Ranar Lahadi 25 ga watan Agusta

Wasannin mako na biyu da za a buga a Premier League

Ranar Asabar 24 ga watan Agusta

  • Brighton da Manchester United
  • Tottenham da Everton
  • Fulham da Leicester
  • Crystal Palace da West Ham
  • Southampton da Nottingham Forest
  • Manchester City da Ipswich Town
  • Aston Villa da Arsenal

Ranar Lahadi 25 ga watan Agusta

  • Wolverhampton da Chelsea
  • Bournemouth da Newcastle
  • Liverpool da Brentford
  • Bournemouth da Newcastle a Vitality Stadium

Alkalin wasa: David Coote.

Mataimaka: Lee Betts, Craig Taylor.

Mai jiran ko-ta-kwana: Simon Hooper.

VAR: Tim Robinson.

Mataimakin mai kula da VAR: Neil Davies.

  • Wolverhampton da Chelsea a Molineux Stadium

Alkalin wasa: Darren England.

Mataimaka: Nick Greenhalgh, Constantine Hatzidakis.

Mai jiran ko-ta-kwana: Rob Jones.

VAR: John Brooks.

Mataimakin mai kula da VAR: Gary Beswick.

  • Liverpool da Brentford a Anfield

Alkalin wasa: Stuart Attwell.

Mataimaka: Simon Bennett, Dan Robathan.

Mai jiran ko-ta-kwana: Michael Salisbury.

VAR: Michael Oliver.

Mataimakin mai kula da VAR: Mat Wilkes.