Hanyoyin kamuwa da cutar hangum da illolinta

An wallafa

Filin Lafiya Zinariya na wannan makon ya tattauna kan hanyoyin da yara ke kamuwa da cutar hangum mai kama da mura.