Daga Bakin Mai Ita tare da Aminu S Bono
An wallafa
Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo maku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 108, mun tattauna da wani fitaccen darakta na Kannywood Aminu S Bono, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.









