Shagulgulan ƙaramar sallah a cikin hotunan Afirka

f

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Wasu 'yan mata kenan a bikin nuna kayan ƙawa da aka gudanar ranar Juma'a a birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu.
An wallafa
x

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A ranar ne kuma wannan mutumin ya hau doki gabanin fara bukukuwan hawan daba a birnin Ilorin na tsakiyar Najeriya.
s

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Asabar ne kuma, masu ibada suka taru a birnin Dakar na ƙasar Senegal domin gudanar da idin ƙaramar salla.
e

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Bikin al'adun 'yan ƙabilar Aboure da aka gudanar a garuruwan Trinidad da Trinidad ya samu halartar mutane da dama.
f

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Waɗannan ma'auratan sun ɗauki hoto a garin Agadez da ke arewacin Nijar a ranar Juma'a, lokacin bukukuwan ƙaramar sallah.
z

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Ranar Talata aka yi gasar tseren gudu a ƙasar Morocco