Mace mai kiwo da masu tashe a cikin hotunan Afirka

mace

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Ranar Litinin, da rana wannan matar na kiwon dabbobi a garin Korba na arewa maso gashin Tunisiya
An wallafa
ds

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Mai sayar da dabino a birnin Rabat, na ƙasar Morocco, ke shirya dabinonsa a kan teburi gabanin shan ruwa ranar Ladahi
ss

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Ɗalibai a makarantar 'ya'yan sojoji da ke Senegal lokacin da suke fareti a bikin ranar tunawa da 'yancin kan ƙasar ranar Talata
w

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, An gudanar da makamancin wannan biki a makarantar 'ya'yan 'yan sandan ƙasar da ke birnin Dakar.
Yaro

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Yarinya na murumushi lokacin da take sayar da kayan amfanin gona a sansanin 'yan gudun hijira da ke birnin Goma na gabashin DR Kongo ranar Asabar
madatsar ruwa

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Madatsar ruwar Chiba da ke jihar Nabeul ta ƙasar Tunusiya, wanda ke nuna yadda ƙasar ke fama da ƙarancin ruwa a ƙasar
Mata

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Mabiya addinin Kirista a birnin Legas, lokacin shirye-shiryen bukukuwan Easter ranar Alhamis.
dv

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A gefe guda kuma lokaci ne musamman ga al'umar Musulmi, wadanda ke azumtar watan Ramadan, tare da gudanar da tashe a wasu ƙasashen Afrika