Barcelona za ta kara da Manchester United a gasar Europa

An wallafa

Manchester United za ta hadu da Barcelona a zagaye na biyu na gasar Europa.

Za a buga wasannin ne a ranar 16 ga watan Fabarairu da kuma 23 ga watan Fabarairu.

Kungiyoyin da suka samu nasara za su tsallake zuwa zagaye na gaba.

Cikakken Jadawalin

  • Barcelona v Manchester United
  • Juventus v Nantes
  • Sporting Lisbon v Midtjylland
  • Shakhtar Donetsk v Rennes
  • Ajax v Union Berlin
  • Bayer Leverkusen v Monaco
  • Sevilla v PSV Eindhoven
  • FC Salzburg v Roma