Gasar kofin Afirka da bikin ma'aurata na cikin hotuna Afirkao

Gasar kofin kasashen Afrika

Asalin hoton, KENZO TRIBOUILLARD/AFP

Bayanan hoto, Wani mai goyon bayan kungiyar kwallon kafa ta Algeria a gasar cin kofin kasashen Afrika da ke gudana a Ivory Coast
An wallafa
 Gasar kofin kasashen Afrika

Asalin hoton, FRANCK FIFE/AFP

Bayanan hoto, Dan wasan gaban Cape Verde Garry Rodriguess na murna bayan ya zira kwallo a cikin ragar Ghana
Cape Verde ta lalase Ghana da ci  2-1 .

Asalin hoton, FRANCK FIFE/AFP

Bayanan hoto, Wata yar Ghana a filin wasa a karawar da aka yi tsakanin Cape Verde da Ghana
Gasar Tenis ta Ostriliyan Open

Asalin hoton, WILLIAM WEST/AFP

Bayanan hoto, Yar wasan Tenis ta kasar Tunisia Ons Jabeur ta kara da Yullia Starodubtseva ta Ukraine a kasar Ostrilya
Ma'aurata  sanye da rigunan gargajiya a wani daurin aure mai suna 'Yeshih Gabicha' a birnin Addis Ababa na kasar Habasha.

Asalin hoton, AMANUEL SILESHI/AFP

Bayanan hoto, Daruruwan ma'aurata ne suka halarci wani daurin aure a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, da ake Yeshih Gabicha...
Bikin ma'aurata na 'Yeshih Gabicha'.

Asalin hoton, AMANUEL SILESHI/AFP

Bayanan hoto, Cake din bikin auren ma'aurata na 'Yeshin Gabicha
Mutum mutumin Desmond Tutu

Asalin hoton, ESA ALEXANDER/REUTERS

Bayanan hoto, Mutum mutumin marigayi Archbisop Desmond Tutu da aka kaddamar ranar Juma'a Cape Town na kasar Afrika ta Kudu
Wata karkanda a kasar Kenya

Asalin hoton, LUIS TATO/AFP

Bayanan hoto, Jami'an hukumar kula da namun daji ta Kenya sun fitar da wata karkanda mai tsuma jiki daga cikin ruwan a ranar Talata.
Rafah

Asalin hoton, AHMAD HASSABALLAH/GETTY IMAGES

Bayanan hoto, Wani likitan dabobbi ya bude karamin asibiti a Rafah domin kula da lafiyar dabbobi
Tunisia

Asalin hoton, MOHAMED MESSARA/EPA

Bayanan hoto, Wani sana'ar hannu a Tunisia ya zanna farrentin karfe