Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Damben Dan Ali da Ushu Shagon Inda
An wallafa
Dan Alin bata isarka daga Kudu da Ushu Shagon Inda daga Arewa, sun yi turmi biyu ba kisa a damben marabar 'Nyanya da ke jihar Nasarawa a Najeriya