Dillali da mai rajin kare muhalli cikin hotunan Afirka

x

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Dillalin awaki a kasuwar Benin ya ɗauki hoto cikin karar dabbobi
An wallafa
x

Asalin hoton, DANIEL IRUNGU/SHUTTERSTOCK

Bayanan hoto, Manyan motocin ɗaukar fasinja a birnin Nairobi na ƙasar ranar Talata.
x

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wasu matasa ke wasan ƙwallon ƙafa a unguwarsu cikin ƙasar Sudan ranar Juma'a.
d

Asalin hoton, YASSINE GAIDI/GETTY IMAGES

Bayanan hoto, Ɗalibai a birnin Tunis na ƙasar Tunisiya, cikin azuzuwansu a lokacin da suka koma zangon karatu na farko
s

Asalin hoton, MAHAMADOU HAMIDOU/REUTERS

Bayanan hoto, Masu-zanga-zangar goyon bayan sojojin Nijar a harabar sansanin sojin Faransa da ke ƙasar, sun dakatar da zanga-zangar domin gudanar da sallar Juma'a.
d

Asalin hoton, KIM LUDBROOK/SHUTTERSTOCK

Bayanan hoto, 'Yan sanda sun buƙaci mai rajin kare muhalli da ya bar harabar bankin Standard da ke birnin Johannesburg ranar Talata.