Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ta yaya za ku gane kuna da cutar ido ta Glaucoma?
An wallafa
Wannan ne makon wayar da kai game da cutar ido ta ‘Galucoma’.
Cuta ce wadda ke haifar da makanta, ana iya magance cutar kafin ta yi ƙamari, amma kuma idan makantar ta riga ta faru to ba za a iya magance ta ba – in ji likita.
Ta yaya za ku gane cewa kuna cikin haɗarin kamuwa da ‘Glaucoma’, mene ne ke haifar da ita, ta yaya za ku kare kanku?
Dr Fatima Kyari, likitar ido a Abuja ta yi mana ƙarin bayani a cikin wannan bidiyo.