Matsalar tsaro ba za ta kau a ƙanƙanin lokaci ba - Dauda
Matsalar tsaro ba za ta kau a ƙanƙanin lokaci ba - Dauda
An wallafa
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ce babu wanda zai iya zuwa ya magance matsalar tsaro nan take.
Ya bayyana hakan ne a kashi na farko na hirarsa da BBC wadda muka wallafa da safiyar Talata.
Ɗaukan hoto - Abba Auwalu