Mummunan tarihin cinikin bayi a Afrika da ba za a taɓa mantawa ba

Bayanan bidiyo, Mummunan tarihin cinikin bayi a Afrika da ba za a taɓa mantawa ba
Mummunan tarihin cinikin bayi a Afrika da ba za a taɓa mantawa ba
An wallafa

A birnin Badagry da ke jihar Legas ne ake tsare bayin cikin sasari da ɗauri sannan a yi cinikinsu, inda daga nan ake kai su zuwa wata sabuwar duniya, kuma mafi yawansu tafiyar ke nan domin ba su sake komawa ba.