Wane ne Sarki Charles na III?
An wallafa
Charles shi ne mutumin da ya fi dadewa a yana jiran gadon Sarautar Birtaniya, sakamakon shafe shekara 70 da mahaifiyarsa ta yi a karagar mulkin.
Wannan dadewa da ya yi yana jira ta sa ya koyi sanin makamar mulki sosai, wanda hakan zai taimaka masa a yanzu.








