...Daga Bakin Mai Ita tare da TY Shaban

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
...Daga Bakin Mai Ita tare da TY Shaban
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 116, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, TY Shaban, inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.

Wasu Daga Bakin Mai Ita da za ku so ku kalla: