...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura Hussaini

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura Hussaini
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura Hussaini
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 115, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Nura Hussaini, inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.