Mai lalurar galahanga ya zama farfesa

Mai lalurar galahanga ya zama farfesa
An wallafa

Jason Arday ya fara magana yana ɗan shekara 11.

Ya koyi karatu da rubutu yana shekara 18 sannan ya zama farfesa yana shekara 37 duk da lalurar galahanga da ya yi fama da ita.