Abin da ya sa wasu ke alaƙanta ni da ƴan fashin daji - Matawalle

Abin da ya sa wasu ke alaƙanta ni da ƴan fashin daji - Matawalle
An wallafa

Ƙaramin ministan tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya bayyana dalilin da ya sa ake ci gaba da samun matsalolin tsaro a Najeriya.

A hirarsa da BBC ya ce, ‘duk da ƙoƙarin da gwamnati ke yi, al’umma na da rawar takawa sannan Allah ne kaɗai zai iya magance matsalolin tsaron.’