'Yadda na ji lokacin da na ga gawar matata da aka ƙona'

'Yadda na ji lokacin da na ga gawar matata da aka ƙona'
An wallafa

Iyalan matar nan, Ummulkhairi da aka ƙone a Kaduna sun zargi baturen ƴan sandan yankin da miƙa ta ga mutanen da suka kashe ta.

Mijin matar, Aliyu Muhammad da sauran ƴan uwanta sun ce an yi mata hakan ne sakamakon zargin ta da satar yara.

Tace hoto - Fatima Othman