Mai lalurar galahanga ya zama farfesa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon mai lalurar galahanga da ya zama farfesa
Mai lalurar galahanga ya zama farfesa
An wallafa

Jason Arday ya fara magana yana ɗan shekara 11.

Ya koyi karatu da rubutu yana shekara 18 sannan ya zama farfesa yana shekara 37 duk da lalurar galahanga da ya yi fama da ita.