BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, 'Iran ta yi harbin gargaɗi kan jiragen Amurka'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 05/06/2026.
Fitatttun ƴan Afirka da za su buga Gasar Kofin Duniya ta 2026
Za a buga gasar kofin duniya a karon farko tsakanin ƙasashe 48, har da 10 daga nahiyar Afirka. BBC ta haɗa bayani kan dukkan ƴan wasan da aka gayyata.
Yaushe za a yi jana'izar Ayatollah Khamenei?
A lokacin yaƙin, an dage jana'izar zuwa lokacin da ya dace, amma ba a bayyana wata rana ba duk da cewa bayan tsagaita wuta an fara maganar shirye-shiryen jana'izar.
Yadda aka sace ɗalibai sama da 2,000 a Najeriya tsakanin 2014 zuwa 2026
Ana fara buɗe ido da garkuwa da ɗalibai ƴan makaranta ne a zamanin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, inda mayaƙan Boko Haram suka sace ƴan makarantar Chibok.
Alamu na nuna Kim Jong Un na shirya ƴarsa domin ta gaje shi
Yarinyar shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un na cigaba da jan hankali, musamman ganin yadda take gudanar da rayuwar ƙasaita. Sai dai irin shigar da take yi da irin rayuwar da take yi, sai ake kallon Kim Ju Ae ta fara kama hanyar zama wadda za ta maye gurbin shugaban mai cikakken iko.
Yadda ƴan bindigan da suka sace mata da ƴaƴan sarki a Kwara
Wasu 'yan bindiga sun kai samame rigar sarkin Fulani da ke gefen garin Lafiyagi, shalkwatar karamar hukumar Edun ta jihar Kwara, inda suka sace dan sarkin Fulanin da matansa biyu masu dauke da goyon jarirai, ciki har da jaririn da bai kai wata guda da haihuwa ba.
Trump ya caccaki Majalisar dokokin Amurka kan dokar hana shi yaƙar Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 04/06/2026.
Ta yaya za mu daina cin abinci fiye da ƙima?
Masana sun ce babban abin da ya fi dacewa mutum ya yi shi ne fahimtar lokacin da yake jin yunwa, tare da fahimtar lokacin da ya fi dacewa ya ci abinci.
Ƙasashen da suka taimaka wa Najeriya da waɗanda suka goyi bayan Biyafara a yaƙin basasa
Wasu ƙasashen Afirka da Turai da ma sauran sassan duniya sun tsoma kansu ciki ta hanyar karkata wani ɓangare, musamman ta hanyar bayar da agajin kayan soji ko tallafi ko kuma diflomasiyya.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Ra’ayi Riga, 19:29, 5 Yuni 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 5 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 5 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 5 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Duk abin da ya kamata ku sani kan Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026
Wani babban sauyi da aka samu a gasar ta 2026 shi ne ƙarin yawan ƙasashen da za su fafata zuwa 48.
Wa ya fi tsufa da ƙuruciya da za su buga gasar cin kofin duniya 2026
BBC Sport ta duba sunayen ƴan wasan da za su buga gasar kofin duniya a 2026 ta kuma fitar da masu shekarun haihuwa da yawa da matasan da za su kara da sauran kididdiga a gasar.
Liverpool da PSG na zawarcin Diomande,AIK Stockholm na son Yohanna
Liverpool ta kara kaimi a zawarcin da ta ke yi wa dan wasan Ivory Coast Yan Diomande ta hanyar tuntubar kungiyar RB Leipzig ta kasar Jamus, ita ma PSG tana zawarcin Diomande, wanda ya ce ya fi son komawa kungiyar ta Faransa
Me ya rage wa Arsenal bayan gaza ɗaukar Champions League?
Bayan da ta lashe Premier League na farko bayan shekara 22, babban jami'in labaran ƙwallon ƙafa na BBC, Sami Mokbel, ya yi nazari kan jerin abubuwan da Arsenal ke bukatar yi gabanin kaka mai zuwa.
Su wane ne ƴankwallon da suka fi arziki a duniya?
Mujallar Fobes ta ruwaito cewa Ronaldo na da arzikinsa ya kai dala biliyan 1.4 .
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ko ana kama ƴan bindiga masu neman kuɗin fansa ta waya a Najeriya?
Ko a baya-bayan nan wasu ƴan bindiga sun sace wani tsohon babban jami'in sojan Najeriya, kuma rahotannin kafofin yaɗa labarai na cikin gida sun bayyana cewa waɗanda suka sace shi sun gabatar da buƙatunsu ta hanyar wayar tarho.
Yadda rikici ya ɓullo a jam'iyyar ADC a jihar Kaduna
Rikicin ya samo asali ne bayan da aka ayyana sunan mutumin da ya zo na biyar a zaɓen fitar da gwani na gwamna a matsayin ɗantakarar da ya samu nasara a jam'iyyar ta ADC.
Peter Obi ya buƙaci ƴanbindiga su saki ɗaliban da suka sace
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan abubuwan da ke faruwa tsakanin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma sauran muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 03/06/2026.
Asibitin da mata ke haihuwa a kan tabarma a jihar Sokoto
Al'ummar Badawa, wani ƙauye da ke ƙarƙashin ƙaramar hukumar Boɗinga ta jihar Sokoto na cikin wani yanayin da ya tilasta su kira ga hukumominsu da su kai musu ɗauki ta hanyar gyara musu asibitinsu wanda ya kwashe shekaru cikin mummunan hali.
Wane zaɓi zai rage wa Isra'ila idan Amurka da Iran suka cimma yarjejeniya?
A kafofin watsa labaran Isra'ila, tuni masana tsaro suka fara tafka muhawara kan hanyoyi ko zaɓin da za su rage wa Isra'ila idan har Amurka ta cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran.
BBC ta gano yadda Shell ke fitar da ɗanyen mai duk da shaidar gurɓata muhalli a Najeriya
Wasu takardu da BBC ta samu sun nuna cewa Kamfanin Mai na Shell na Birtaniya ya ci gaba da aikin haƙar mai a Najeriya tsawon shekaru duk da cewa kamfanin ya san cewa yana gurɓata muhalli.
An kama surukar da ake zargi da taimakawa wajen kashe matar ɗanta
Iyayen matar da aka kashe, Twisha Sharma da ƴan'uwanta sun yi zargin cewa mijinta da mahaifiyarsa ne suka azabtar da marigayiyar har suka kashe ta a kan kuɗin sadaki.
'Trump na son a kawo ƙarshen yaƙi amma Iran ta ƙi bayar da haɗin kai'
Bayan shan matsai daga ƙawayen Amurka na yankin Gulf, Trump na neman a cimma yarjejeniya amma na son sai an biya ta diyya.
Me Inec za ta yi kan ƴantakara fiye da ɗaya da jam'iyyun adawa suka tsayar?
Wa'adin da hukumar zaɓen Najeriya ta sanya ga jam'iyyun siyasa su kammala gudanar da zaɓen cikin gida sannan kuma su miƙa sunayen ƴan takararsu da za su tsaya musu takarar zaɓen 2027, ya wuce.
Ko gwamnatin jihar Kano za ta iya kawar da matsalar daba?
Kwamishinan shari'a na jihar ya ce: "Za mu tabbatar da cewa idan har aka kawo mana masu laifi musamman daba, doka ta yi halinta ko da kuwa jami'in gwamnati ne, ba sani ba sabo."
Me ya sa Isra'ila da Hezbollah ke son kame ganuwa mai shekara 900?
Wani hoton bidiyo da sojojin Isra'ila suka saki ya nuna wasu dakarun sojin ƙasar na ratsawa ta cikin wata tsohuwar ganuwa da ke kan tsauni wadda aka gina tun zamanin da
Nau'in ciwon suga da ke kama siraran mutane
An gano cewa ciwon suga nau'in Type 5 na faruwa ne sanadiyyar tsawon lokaci ba tare da samun abinci mai gina jiki ba, musamman idan mutum ba ya samun ingantaccen abinci na tsawon lokaci ko kuma a lokacin girma. Sai dai har yanzu masana ba su kammala amincewa ko da gaske ciwon na wanzuwa ba ko a'a'.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































