BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Me ake yi da kadarorin da ake ƙwacewa daga waɗanda ake zargi da sata a Najeriya?
Majalisar Wakilan Najeriya ta bijiro da binciken yadda ake gudanar da kadarorin da gwamnati ke ƙwacewa daga hannun mutanen da ake zargi da rashawa a ƙasar.
KAI TSAYE, Ƙungiyar Houthi mai goyon bayan Iran ta fara kai wa jiragen ruwa hari
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 23 ga watan Yuli, 2026.
Wane hali ake ciki kan ceto ɗaliban da aka sace a Borno?
Fiye da wata biyu bayan sace ɗalibai a makarantu uku da ke garin Mussa a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, har yanzu iyaye na jiran ganin an ceto ƴaƴan nasu.
Tottenham na sa rai kan Savinho, Madrid ta ja da baya kan Rodri
Tottenham na da kwarin gwiwar sayen Savinho daga Manchester City, ita kuwa Real Madrid ta fara hakura da maganar Rodri, yayin da AC Milan ke sa ido a kan Phil Foden.
Ko barazanar Houthi ta rufe Bab al-Mandab ka iya haddasa sabon rikicin jigila a tekun Maliya?
Mashigin mai tsawon kusan kilomita 115 da faɗin kilomita 36 na ɗaya daga cikin muhimman hanyoyin kasuwanci a duniya tun bayan buɗe Mashigin Suez a shekarar 1869, wadda ita ce mafi gajartar hanyar ruwa tsakanin Turai da Asia.
Me ya sa wasu ƙasashen Afirka ke ƙin karɓar kuɗaɗen tallafin Trump?
Bayan rusa babbar hukumar Amurka da ke bayar da tallafin ƙasashen waje a bara, gwamnatin Trump na sake bayar da ɗaruruwan miliyoyin daloli ga ƙasashen Afirka, domin tallafa wa tsarin kiwon lafiyarsu da kuma yaƙi da cututtuka.
Da gaske gajimare ne ya faɗo a hanyar Abuja zuwa Kaduna?
Tun a makon da ya gabata ne abun ya fara ɗaukar hankalin matafiya, waɗanda suke sauka daga ababen hawansu tare da shiga cikinsa domin ɗaukar hotuna.
Amurka ta kashe fiye da dala biliyan 37 kan yaƙin Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayani kan muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 22 ga watan Yuli, 2026.
Abin da ya kamata ku sani kan Gasar Kofin Afirka ta mata ta 2026
An bayyana dalilan da suka sa aka jinkirta gasar, wadda ya kamata a fara a watan Junin da ya gabata.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 23 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 23 Yuli 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 23 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 22 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Sabbin fuskokin masu horaswar da za a gani a Nahiyar Turai
An kammala Gasar Kofin duniya ta 2026 Spain ta lashe komai
Ƴanwasa 5 da suka samu manyan kyautuka a Gasar Kofin Duniya
A kowace Gasar Kofin Duniya da FIFA ke shiryawa takan lura da wasu ƴanwasan da suka fi fice a fannoni daban-daban domin karrama su kan rawan da suka taka a gasar.
Chelsea, Arsenal da Spurs na zawarcin Rashford, Arsenal na son Konsa
MAnyan ƙungiyoyin Firimiya na zawarcin Marcus Rashford, yayin da Arsenal ke harin ɗan wasan Aston Villa Ezri Konsa, sai Nottingham Forest da ke neman sabon ɗan wasan baya.
United da Arsenal na son Kone, Williams na harin Arsenal
Manchester United da Arsenal na zawarcin ɗaukar ɗan wasan France Manu Kone, yayin da Nico Williams zai iya komawa Arsenal, haka kuma West Ham ta ƙi amincewa da tayin baya bayan nan da aka yi wa Crysencio Summerville.
Messi, Maradona ko Pelé - wane ne gwarzon ɗanwasan duniya?
Messi mai shekara 39, ya zamo ɗanwasan Argentina da ya fi ɗaukar hankali a gasar kofin duniya ta 2026.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ma'aikatun Najeriya 5 da suka fi yawan ma'aikatan bogi - ICPC
Shugaban hukumar Barsita Musa Aliyu SAN, ya tabbatar wa BBC an gano ma'aikatan bogin ne bayan wani bincike da hukumarsa ta ƙaddamar a 2024.
Yadda tsawa ta kashe yara 6 ƴan gida ɗaya a Adamawa
"Abin da ya faru da ruwan sama ya fara sauka sai wata mata wadda take da ƙaramin yaro ta buɗe lema a kusa da wata bishiya. Su kuma yaran duk sai suka taru a ƙarƙashin lemar. To da tsawar ta faɗo shi ne ta yi musu haka," in mai unguwa.
Wane ne Khalil al-Hayya, sabon shugaban ƙungiyar Hamas?
Al-Hayya, wanda a baya ya kasance jagoran ƙungiyar Hamas a ƙasashen waje, ana kallonsa cikin masu tsattsauran ra'ayi a Hamas, wanda ya fito fili a lokacin yaƙin Isra'ila da Hamas da ya fara kusan shekaru uku da suka gabata.
Masu horaswa 6 da suka rasa aikinsu bayan gasar Kofin Duniya
Wasu ƙasashe kuwa irinsu Tunisia tun a wasan farko na gasar suka sallami mai horaswa saboda gaza yin abin da aka yi tsammani
Me ke janyo yawan kifewar kwale-kwale da ke kisan ƴan Najeriya?
Kifewar kwale-kwale na ci gaba da zama ɗaya daga cikin manyan abubuwan da ke jawo asarar rayuka a Najeriya, musamman a yankunan da ake amfani da koguna ke a matsayin hanyar sufuri ta yau da kullum.
Yadda cacar baki ta kaure tsakanin APC da Kwankwaso akan matsalar tsaro
Jam’iyyar APC ta mayar da zazzafan martani akan kalaman Kwankwaso da ya bayyana gazawarta a ɓangaren tsaro
Ko Iran za ta cigaba da jure wa rashin ganin jagoranta Mojtaba Khamenei?
Fiye da wata huɗu bayan maye gurbin mahaifinsa a matsayin sabon jagoran addinin Jamhuriyar Musulumci ta Iran, har yanzu ba a ga sabon jagoran ba.
Yadda ƴansanda suka tilasta wa shugaban yaƙi da rashawa na Najeriya bayar da cin hanci
A wannan karo shugaban hukumar yaƙi da rashawa da laifuka makamantan haka ICPC na Najeriya, Musa Aliyu ne ya faɗa hannun wasu jami'an ƴansanda a birnin Abuja, waɗanda suka buƙace shi da ya ba su kuɗi bayan zargin shi da laifin karya doka.
Sauye-sauye 6 da aka samu tun bayan zaɓen Tinubu a 2023
Ƴan Najeriya za su kaɗa ƙuri'a a zaɓe na takwas a jere tun bayan komawa mulkin dimokuraɗiyya a shekarar 1999.
Me ya shiga tsakanin Sanata Hanga da Kwankwanso?
Sanata Hanga na daga cikin majalisar dokokin Najeriya da suka ci gaba da kasancewa tare da Kwankwaso tun bayan ficewar Gwamna Abba Kabir daga jam'iyyar NNPP zuwa APC.
Dalilan da suka sa Atiku Abubakar ya yi zargin yin cushe a kasafin 2026
Dalilin da ya sa Atiku Abubakar ya yi zargin yin cushe a kasafin kuɗin 2026
Abin da muka sani kan sansanin sojin saman Jordan da Iran ke kai wa hari
Wata muhimmiyar cibiya ce ta ayyukan rundunar sojin sama ta ƙasar Jordan, sannan a baya-bayan nan wurin ya ƙara samun martaba a kuma yana taka muhimmiyar rawa a harkar tsaro a Gabas ta Tsakiya.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































