Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Afcon 2022: Hotunan yadda Kamaru ke shirin haduwa da Ethiopia
An wallafa
Ga wasu hotuna na yadda Kamaru ke shirin haduwa da Ethiopia a gasar cin kofin Afirka a karawa ta biyu a rukuninsu na farko.