Teburin kyaututtukan Gasar Olympic ta Tokyo 2020

An wallafa

A Gasar Olympic ta 2020 za a yi wasanni iri-iri har 33 kuma za a yi fafatawa 339, a filayen wasa 42 da ke fadin kasar Japan.

Wannan shafin, yana dauke da teburin kyaututtukan yabo da kuma kasashen da suka fi samunsu a gasar, inda yake sabunta kansa domin nuna muku lambobin zinare, azurfa da tagullar da kasashe suka samu a Gasar ta Olympic.

Ana sa ran za a lashe kyaututtukan na farko na Gasar ranar 24 ga watan Yuli na 2021.