Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Manchester City ta lashe kofin Carabao
An wallafa
Manchester City ta lashe kofin Carabao karo na biyu a jere bayan ta doke Chelsea a bugun fanariti.
City ta doke Chelsea ne 4-3 a bugun fanariti bayan kammala lokacin wasan da karin lokaci babu wanda ya ci wani a Wembley.
Karo na hudu ke nan da City ta lashe kofin a kaka shida a yayin da take kokarin shiga sahun kungiyoyin da suka lashe gasar saau shida.
Ga hotunan yadda aka yi fafatawar