Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
An fitar da 'yan takarar gwarzon dan kwallon Afirka
Hukumar kwallon kafa ta Afirka, CAF, ta fitar da jerin sunayen 'yan wasan da za a zabi gwarzon dan kwallon kafa na Afirka da babu kamarsa a shekarar 2017.
Cikin jerin 'yan wasan 60 da hukumar ta fitar daga cikin 30 za a zabi dan Afirka da ya yi fice a fagen tamaula a duniya sauran kuma a fitar da wanda babu kamarsa a murza-leda a nahiyar.
Wadanda suke yin zaben sun hada da kocin tawagar kwallon kafar mambobin CAF ko kuma daraktan tsare-tsare tamaula da 'yan kwamitin tsare-tsaren cin gaban tamaula da wasu 'yan jarida.
Za a yi bikin karrama wadanda suka yi nasara a ranar Alhamis 4 ga watan Janairun 2018 a birnin Accra, Ghana.
'Yan takarar gwarzon dan wasan Afirka na 2017:
1. Ali Maaloul (Tunisia & Al Ahly)
2. Bertrand Traore (Burkina Faso & Lyon)
3. Cedric Bakambu (DR Congo & Villareal)
4. Christian Atsu (Ghana & Newcastle)
5. Christian Bassogog (Cameroon & Henan Jianye)
6. Denis Onyango (Uganda & Mamelodi Sundowns)
7. Eric Bailly (Cote d'Ivoire & Manchester United)
8. Essam El Hadary (Egypt & Al Taawoun)
9. Fabrice Ondoa (Cameroon & Sevilla)
10. Fackson Kapumbu (Zambia & Zesco)
11. Jean Michel Seri (Cote d'Ivoire & Nice)
12. Junior Kabananga (DR Congo & Astana)
13. Karim El Ahmadi (Morocco & Feyenoord)
14. Keita Balde (Senegal & Monaco)
15. Khalid Boutaib (Morocco & Yeni Malatyaspor)
16. Mbwana Samata (Tanzania & Genk)
17. Michael Olunga (Kenya & Girona)
18. Mohamed Salah (Egypt & Liverpool)
19. Moussa Marega (Mali & Porto)
20. Naby Keita (Guinea & RB Leipzig)
21. Percy Tau (South Africa & Mamelodi Sundowns)
22. Pierre-Emerick Aubameyang (Gabon & Borussia Dortmund)
23. Sadio Mane (Senegal & Liverpool)
24. Thomas Partey (Ghana & Atletico Madrid)
25. Victor Moses (Nigeria & Chelsea)
26. Vincent Aboubakar (Cameroon & Porto)
27. William Troost-Ekong (Nigeria & Bursaspor)
28. Yacine Brahimi (Algeria & Porto)
29. Youssef Msakni (Tunisia & Al Duhail)
30. Yves Bissouma (Mali & Lille)
'Yan takarar gwarzon dan wasan Afirka na 2017 mai taka-leda a Afirka
1. Achraf Bencharki (Morocco & Wydad Athletic Club)
2. Ahmed Fathi (Egypt & Al Ahly)
3. Alkhaly Bangoura (Guinea & Etoile du Sahel)
4. Ali Maaloul (Tunisia & Al Ahly)
5. Aristide Bance (Burkina Faso & Al Masry)
6. Ayman Majid (Morocco & FUS Rabat)
7. Aymen Mathlouthi (Tunisia & Etoile du Sahel)
8. Ben Malango (DR Congo & TP Mazembe)
9. Dean Furman (South Africa & Supersport United)
10. Denis Onyango (Uganda & Mamelodi Sundowns)
11. Elsamani Saadeldin (Sudan & Al Merreikh)
12. Fackson Kapumbu (Zambia & Zesco)
13. Fawzi Chaouchi (Algeria & MC Alger)
14. Geoffrey Serunkuma (Uganda & KCCA)
15. Jeremy Brockie (New Zealand & Supersport)
16. Junior Ajayi (Nigeria & Al Ahly)
17. Karim Aouadhi (Tunisia & CS Sfaxien)
18. Mohamed Meftah (Algeria & USM Alger)
19. Mohamed Ounnajem (Morocco & Wydad Athletic Club)
20. Muaid Ellafi (Libya & Ahly Tripoli)
21. Nasr Eldin Ahmed (Sudan & Hilal Obeid)
22. Oussama Darfalou (Algeria & USM Alger)
23. Percy Tau (South Africa & Mamelodi Sundowns)
24. Sabelo Ndzinisa (Swaziland & Mbabane Swallows)
25. Saber Khalifa (Tunisia & Club Africain)
26. Saladin Said (Ethiopia & Saint George)
27. Sylvain Gbohouo (Cote d'Ivoire & TP Mazembe)
28. Tady Etekiama (DR Congo & AS Vita)
29. Taha Yassine Khenissi (Tunisia & Esperance)
30. Tarek Hamed (Egypt & Zamalek)