Lafiya Zinariya: Abin da ya sa jarirai ke samun matsalar zubar gashi
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin sauraren shirin:
Likitoci sun bayyana cewa jarirai suna samun matsalar zubewar gashi kamar yadda ake gani a manya.
Dalilai da dama ne ke janyo zubar gashi ga jarirai wadanda suka hada da cututtuka da gado.