Daga Bakin Mai Ita tare da Hussaini Sule Koƙi
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 99, BBC ta tattauna da Hussaini Sule Ƙoƙi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Wasu na baya da za ku so ku kalla: