Daga Bakin Mai Ita tare da Sogiji
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 98, BBC ta tattauna da Hamisu Musa Babura wanda aka fi sani da Sogiji, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da tacewa: Yusuf Yakasai