Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin pasta in meat sauce
An wallafa
Danna hoton da ke sama ku kallon bidiyon:
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.
Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda-baki.
A yau za mu nuna muku yadda ake yin pasta in meat sauce, wanda Rukayya Suleiman ta hada mana.
Wasu na baya da za ku so ku kalla: