Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin virgin mojito

Bayanan bidiyo, Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin virgin mohito
An wallafa

Danna hoton da ke sama ku kallon bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda-baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake yin virgin mojito, wanda Jamila Ibrahim ta hada mana.

Wasu na baya da za ku so ku kalla: