Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin kunun shinkafa da madara

Bayanan bidiyo, Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin kunun shinkafa da madara
An wallafa

Danna hoton da ke sama ku kallon bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda-baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake yin kunun shinkafa da madara, wanda Anisa Lawan ta yi mana.

Wasu na baya da za ku so ku kalla: