Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin Grilled Fish Rice

Bayanan bidiyo, Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin Grilled Fish Rice
An wallafa

Latsa hoton da ke sama ku kallon bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake yin wani daddaɗan girki mai suna Grilled Fish Rice, wanda Ruƙayyah Ahmad ta yi mana.

Wasu na baya da za ku so ku kalla