Girke-Girken Ramadan: Yadda ake Potato Chicken Roll
An wallafa
Latsa hoton da ke sama ku kallon bidiyon:
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.
Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda baki.
A yau za mu nuna muku yadda ake yin Potato Chicken Roll, wanda Hajara Idris ta yi mana.