Yakin Ukraine: Shin takunkumi na tasiri?

Bayanan bidiyo, Shin takunkumi na aiki?
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Kasashe sun yi amfani da takunkumi a matsayin wata hanya ta diflomasiyya domin taka wa wata ƙasa burki da ta saɓa dokar ƙasa da ƙasa.

Sashen bindiddigi na BBC (Reality Check) ya fito da wasu misalai hudu na ƙasashe da suka yi amfani da wannan matakin da kuma tasirinsa.