Za mu ci gaba da yaƙar Rasha a daji da kan tituna da ta sama - Zelensky

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Shugaban ƙasar Ukraine Zelensky ya yi wani bidiyo na tarihi da ya yi wa Majalisar Dokokin Birtaniya jawabi inda ya ce za su ci gaba da yaƙar Rasha ta dazuzzuka da ta fagen daga da ta teku da kuma a tituna.

Shi ne shugaban wata ƙasa na farko da ya yi wa majalisar jawabi bayan kwana 12 na hare-haren Rasha a ƙasarsa.

Wasu labaran masu alaƙa