Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yakin Ukraine: Sojojin da suka yi aure a fagen-daga a Kyiv
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wasu sojoji 'yan kasar Ukraine sun yi aure a irin tsari na sojoji a wani wurin binciken ababen hawa da ke kusa da Kyiv.
Magajin birnin Kyiv - kuma tsohon zakaran damben boksin na duniya - Vitaliy Klitschko, yana cikin wadanda suka halarci daurin auren.