Rikicin Ukraine: Tarihin dangantakar Ukraine da Rasha

Bayanan bidiyo, Rikicin Ukraine: Tarihin dangantakar Ukraine da Rasha
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ta yaya muka tsinci kanmu a halin da tankokin yakin Rasha suka shiga Ukraine?

Mun bibiyi tarihin baya bayan nan na dangantakar Ukraine da makwabciyarta.

Wasu bidiyon masu alaƙa da za ku so