Yaran da suka kai ƙarar ƙasashen duniya 33 kan sauyin yanayi

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Yaran da suka kai ƙarar ƙasashen duniya 33
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wasu yara a Portugal sun kai ƙarar ƙasashen Turai 33 gaban Kotun Kare Hakkin Dan Adam kan sauyin yanayi.

Yaran sun kai ƙarar ne bayan da suka ga irin ɓarnar da wutar daji ta yi a ƙasarsu ta Portugal.

André Oliviera da ƴar uwarsa Sofia da abokanansu sun sha alwashi ganin cewa shugabannin duniyar sun ɗauki matakai a kan tasirin sauyin yanayi.

Ƙarin wasu bidiyo da za ku so