'Yan biyun da ke manne da juna da iyayensu suka jefar sun cimma burinsu

Bayanan bidiyo, Bidiyo: 'Yan biyun da ke manne da juna da iyayensu suka jefar sun cimma burinsu
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Waɗannan ƴan biyun da aka haifa manne da juna shekararsu 19, kuma tun suna jarirai iyayensu suka jefar da su.

Sun girma ne a wata cibiyar kula da marayu. Amma duk da haka ba su fida da rai da rayuwa mai kyau kamar kowa ba,

Sun yi karatu har sun kai matsayin da suka samu aiki a kamfanin lantarki na jiharsu ta Punjab a Indiya.

Ga ƙarin wasu bidiyon da za ku so