...Daga Bakin Mai Ita tare da Ahmed Bello na Dadin Kowa

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Ahmed Bello na Dadin Kowa
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 73, shirin ya tattauna da dan wasan fina-finan Kannywood Ahmed Bello.

Jarumin ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da fina-finai.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdussalam Usman

Gabatarwa da tsarawa: Halima Umar Saleh